Vibes Web3 Music Competition Week 37~Sabon Rai By Solomon Peter Damulak cover by Rhoda
https://youtube.com/shorts/Hk8v-GoFxpo?si=8LbqHgts8N6wtwT4
Hello My Lovely Fam this me @rhoda001 vibes Web3 Music Competition Week 37 Today am here with a cover Song By "Solomon Peter Damulak" Title"Sabon Rai" Cover By Rhoda
Sabon Rai means. New life
SONG LYRICS
CHORUS
Ina da sabon rai
Yesu ya bani sabon rai
Yesu ya wanke zunubai na
Yesu ya bani sabon rai ( X3)
Wanda Yana de yesu!!! Yana rai,
Wanda ba shi de yesu ba shi da rai,
Wanda Yana da Dan Allah ya na da rai,
Wanda ba shi da Dan Allah ba shi da rai!!
Tun da na karbe shi ya ba ne rai...
Rai mai dawami ne na Sami Rai,
Chorus
Ina da sabon rai
Yesu ya bani sabon rai
Yesu ya wanke zunubai na
Yesu ya bani sabon rai ( x3)
Yesu ya Zo duniya domin na...
Ya ba da ransha don In Sami Rai
Da ina bautan shaidan yesu ya Zo...
Ya yadar de ne na sami rai...
Za ya yadar da Kai ma ya baka rai,
Inda ka karbe shi zai ba ka Rai
( Back to Chorus x3)
Interlude.....!!!!!!!
Zo ka karbe shi ka Sami rai..
India ka karbe shi kana da rai...
Yesu ne hanya zo wa rai
Ba wata hanya sai ta wurin sa...
Shi ne hanya, shi gaskiya,
Shi ne rai...
Yesu ne hanya har abada.......
( Back to Chorus)X4
Source from me
I write the song myself
Hello friend, a beautiful song, I recommend that you use an audio track behind it, it would greatly improve the experience when singing and listening, greetings
Alright sir
Congratulations @rhoda001! You have completed the following achievement on the Hive blockchain And have been rewarded with New badge(s)
Your next target is to reach 4000 upvotes.
You can view your badges on your board and compare yourself to others in the Ranking
If you no longer want to receive notifications, reply to this comment with the word
STOP
Check out our last posts: