Vibes Web3 Music Competition week 34-Watarana (Cover)

avatar

▶️ Watch on 3Speak


Hi everyone its another week of vibe web3 music competition week 34
My name is jaypat,And i will be doing a cover of "WATARANA" which means SOMEDAY by sir billy a Nigerian gospel singer.
This song is in hausa and a worship song which talks about our worship to God now that we are still in our youthful age ,Now is the time we need to come closer to God and dwell in his presence because someday we won't have the opportunity...

.
A gareka na kawo yabo na
Da sujada cikin zuciya ta
A gareka na kawo yabo na
Sujada a cikin zuciyana eya
Yanzun ne nake da dama
In raira maka yabo
Watarana, watarana bani
Help me sing yanzun ne
Yanzun ne nake da dama
In raira maka yabo
Watarana, watarana bani
Yanzun ne nake da dama
In raira maka yabo
Watarana, watarana bani
A gareka
A gareka na kawo yabo na
Da sujada a cikin zuciyata
A garaika
A gareka na kawo yabo na
Da sujada
Da sujada a cikin zuciyata
Gareka sarkin runduna
A gareka na kawo yabo
Da sujada a cikin zuciyata
A gareka yeah
A gareka na kawo yabo na
Da sujada a cikin zuciyata
https://www.musixmatch.com/pro/


▶️ 3Speak



0
0
0.000
4 comments
avatar

This woman, where have you been
It's been quire a while
Nice to see you with your beautiful voice doing the magic. Your piano person no wan show face?
Weldone dear

0
0
0.000
avatar

Thank you dearie
Ma man Alot has been happening but we thank God

0
0
0.000
avatar

Wow it so amazing hearing your presentation and it really inspired me, keep it up 👍👍

0
0
0.000